logo

HAUSA

Nau'in abinci da ake kira Hongba

2021-01-22 15:10:58 CRI

Nau'in abinci da ake kira Hongba na kabilar Dong_fororder_1126988260_16107118939991n

Nau'in abinci da ake kira Hongba na kabilar Dong_fororder_1126988260_16107118940311n

Nau'in abinci da ake kira Hongba na kabilar Dong_fororder_1126988260_16107118940591n

Nau'in abinci da ake kira Hongba na kabilar Dong_fororder_1126988260_16107118940881n

Nau'in abinci da ake kira Hongba na kabilar Dong_fororder_1126988260_16107118941151n

A yayin da bikin sabuwar shekara ta al’ummar Sinawa ke karatowa, al’ummar gundumar Yuping mai zaman kanta ta kabilar Dong da ke lardin Guizhou na kasar Sin na fama da sarrafa nau’in abincin gargajiyarsu da ake kira Hongba, abincin da ake ci musamman a yayin bikin murnar shiga sabuwar shekara, wanda ke alamanta haduwar iyali da kuma alheri. (Lubabatu)