Kungiyar wasan gudu kan kankara cikin sauri ta jihar Ningxia ta yi horaswa
2021-01-22 13:41:22 CRI
Kungiyar wasan gudu kan kankara cikin sauri ta jihar Ningxia ta yi horaswa a filin wasan kankara dake cikin wani babban kanti na birnin Yinchuan na jihar.