logo

HAUSA

Mazauna birnin Shigatse na murna shiga sabuwar shekara bisa kalandar gargajiyarsu

2021-01-21 14:53:21 CRI

Mazauna birnin Shigatse na murna shiga sabuwar shekara bisa kalandar gargajiyarsu_fororder_1126983739_16106233554931n

Mazauna birnin Shigatse na murna shiga sabuwar shekara bisa kalandar gargajiyarsu_fororder_1126983739_16106233555201n

Mazauna birnin Shigatse na murna shiga sabuwar shekara bisa kalandar gargajiyarsu_fororder_1126983739_16106233555481n

Mazauna birnin Shigatse na murna shiga sabuwar shekara bisa kalandar gargajiyarsu_fororder_1126983739_16106233555771n

A birnin Shigatse na jihar Xizang ta kasar Sin, al’umma na murnar shiga sabuwar shekara bisa kalandar gargajiya na kabilar Zang. Ana daukar birnin na Shigatse a matsayin ma’adanar abinci ta jihar Xizang a sakamakon yadda ayyukan gona suka ci gaba sosai a wurin. A zamanin da, mazauna wurin su kan yi bikin murnar shiga sabuwar shekara a wata na 12 bisa kalandar gargajiyarsu, wato wata guda kafin sauran sassan jihar Xizang suka fara shagulgula, ta yadda za su ji dadin bikin ba tare da bata aikin gona ba.(Lubabatu)