logo

HAUSA

Ziyayar da jakadun wasu kasashe dake kasar Sin suka kai don duba aikin bincike duniyar wata

2021-01-20 16:26:58 CRI

Ziyayar da jakadun wasu kasashe dake kasar Sin suka kai don duba aikin bincike duniyar wata_fororder_1

Ziyayar da jakadun wasu kasashe dake kasar Sin suka kai don duba aikin bincike duniyar wata_fororder_2

Ziyayar da jakadun wasu kasashe dake kasar Sin suka kai don duba aikin bincike duniyar wata_fororder_3

Ziyayar da jakadun wasu kasashe dake kasar Sin suka kai don duba aikin bincike duniyar wata_fororder_4

Ziyayar da jakadun wasu kasashe dake kasar Sin suka kai don duba aikin bincike duniyar wata_fororder_5

Ziyayar da jakadun wasu kasashe dake kasar Sin suka kai don duba aikin bincike duniyar wata_fororder_6

Ziyayar da jakadun wasu kasashe dake kasar Sin suka kai don duba aikin bincike duniyar wata_fororder_7

Ziyayar da jakadun wasu kasashe dake kasar Sin suka kai don duba aikin bincike duniyar wata_fororder_8

Yadda hukumar nazarin sararin samaniya ta kasar Sin da kwalejin kimiyya da fasahar kasar Sin, suka shirya wani biki, inda suka gayyaci jakadun wasu kasashen ketare zuwa cibiyar nazarin harkokin sararin samaniya ta kasar Sin, inda aka yi musu bayanin game da samfurorin da aka dauko daga duniyar wata, da kuma duba wasu na’urorin adana samfurori da dai sauransu. (Maryam)