logo

HAUSA

An kaura zuwa sabon kauye

2021-01-14 15:22:20 CRI

An kaura zuwa sabon kauye_fororder_1126973075_16104187123201n

An kaura zuwa sabon kauye_fororder_1126973075_16104187123501n

An kaura zuwa sabon kauye_fororder_1126973075_16104187123811n

An kaura zuwa sabon kauye_fororder_1126973075_16104187124131n

An kaura zuwa sabon kauye_fororder_1126973075_16104187124441n

Kauyen Longya da ke yankin Guoluo mai zaman kansa na kabilar Zang da ke lardin Qinghai na kasar Sin yana da magidanta makiyaya 67 wadanda a baya aka yi rajistarsu a matsayin masu fama da talauci, wadanda suke zaune a cikin tsaunukan da ke fuskantar wahalar zirga-zirga da kuma yanayin rayuwa mai tsanani. Ya zuwa shekarar 2016, an kaurar da magidantan zuwa sabon kauyen da aka gina musu, inda aka samu saukin zirga-zirga, baya ga ruwa da wuta da aka samar musu.(Lubabatu)