logo

HAUSA

An samu girgizar kasa da maki 5.1 a kuduncin Afirka

2021-01-03 17:20:40 CRI

Hukumar hasashen muhallin kasa ta Amurka ta ce, an samu girgizar kasa da ta kai maki 5.1 a kudancin Afrika da misalin karfe 9 da minti 23 da dakika 36 na ranar Asabar, daidai da karfe 17 da minti 23 da 36, agogon Beijing.(Ahmad)