logo

HAUSA

Wani dakin shan kofi na sayar da waina mai siffar kwayar cuta

2020-10-16 19:43:58 CRI

 

 

 

 

Wani dakin shan kofi da ke Prague, babban birnin kasar Czech na sayar da waina mai siffar kwayar cuta, sakamakon yaduwar annobar COVID-19 a kasar.(Kande Gao)