Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
• Takaddamar dake tsakanin Kasar Iran da kasar Amurka ta kara tsananta 2006-08-28
A ran 26 ga watan nan a birnin Teheran , hedkwatar kasar Iran , wata Ma'aikatar gyare-gyaren Heavy water wato ruwa mai nauyi ta fara aiki , kuma kasar Iran tana rawar daji . Bugu da kari kuma sojojin ruwa na kasar Iran sun harbi wani makami mai linzami mai dogon zango a ran 27 ga watan Agusta . Saboda haka , bangaren kasar Amurka ya ce , idan a ran 31 ga watan nan Kasar Iran ba za ta daina aikin inganta uranium ba , to , kasar Amurka za ta dauki matakin yin takunkumi kan kasar Iran ta hanyar kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya