Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2009-11-03 17:25:23    
Dandalin FOCAC ya samar da wata dama mai muhimmanci ta yadda za a raya huldar da ke tsakanin Sin da Afirka sosai

cri

Game da dandalin tattaunawa da aka kafa domin inganta hadin gwiwar da ke tsakanin kasar Sin da kasashe Afirka, Zhang Ming ya ce, 'Inda aka fi samun nasarori shi ne, dandalin ya zama wata dama mai kyau, wadda kasar Sin da kasashen Afirka za su iya yin amfani da ita don musanya ra'ayoyi, da kuma daidaita hadin gwiwar da ke tsakanin bangarorin 2. Cikin shekaru 9 da suka wuce, huldar da ke tsakanin Sin da Afirka ta yi kyau sosai, musamman ma bayan da aka yi taron koli na dandalin FOCAC a birnin Beijing.' (Bello Wang)


1 2 3