Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2009-01-15 16:16:50    
Labaru masu ban sha'awa na kasar Sin

cri
---- Hanyar dogo da ta hada Qinghai da Tibet wadda kuma aka fara aiki da ita daga ran 1 ga watan Yuli na wannan shekara ta shimfida halin wadata wajen zirga-zirgar motocin fasinjoji cikin jihar Tibet. Ko da yake wata daya da 'yan kai ne kawai bayan da jirgin kasa ya shiga cikin jihar, amma yawan fasinjojin da motocin suka dauka da yawan tikitin da aka sayar domin yin zirga-zirgar motoci dukkansu sun karu-karuwar gaske.

---- Bayan da aka shafe shekaru 3 da 'yan kai ana ta yin namijin kokari cikin tarayya, 'yan kimiyya da fasaha na kasar Sin sun samu manyan nasarori a fannin sa ido da kula da ayyukan gina manyan kawunan fanfo da ke matsa ruwa da manyan magudanan ruwa da bude kogunan duwatsu da yin amfani da albarkatun kasa da sauran manyan ayyukan tsare ruwa.

Wakilinmu ya samu wannan labari ne daga wajen taron yin gwaji don tabbatar da ingancin "shiri na 10 na shekaru 5 na raya kasa" wajen yin bincike da kera muhimman kayayyakin fasaha, wato ayyukan "yin bincike da kera cikakkun kayayyakin aikin jawo ruwa daga kudu zuwa arewa" da ma'aikatare tsare ruwa da hadaddiyar kungiyar sana'ar makanikanci suka yi a ran 14 ga wata a nan birnin Beijing.