Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2009-01-12 15:58:39    
Labaru game da kananan kabilun kasar Sin

cri
------ Masu sauraro, jihar Xinjiang ta kabilar Uygur mai cin gashin kanta dake arewa maso yammacin kasar Sin za ta gaggauta aikinta na kyautata tsarin titunan mota, daga shekarar 2009 zuwa shekarar 2013, za ta zuba kudin da yawansa ya kai yuan biliyan 120 domin kyautata tagwayen hanyoyin mota. A cikin shekaru 5 da suka gabata, yawan kudin da aka zuba cikin ayyukan shimfida hanyoyin mota a jihar Xinjiang ya kai yuan biliyan 43, haka kuma an sabunta da shimfida hanyoyin da tsawonsu ya zarce kilomita dubu 10.