Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-12-18 16:38:12    
An kaddamar da bikin tunawa da cikon shekaru 30 da yin cikakken zaman taro na uku na kwamitin tsakiya na 11 na jam'iyyar kwaminis ta Sin

cri

An kaddamar da gaggarumin bikin tunawa da cikon shekaru 30 da yin taro na uku na jam'iyyar kwaminis ta Sin a karo na 11 a birnin Beijing a ran 18 ga wata da safe, shugaban kasar Sin Hu Jintao ya halarci bikin kuma ya yi jawabi.

Tun daga ran 18 zuwa ran 22 ga watan Disamba na shekarar 1978, aka yi taro na uku na kwamitin tsakiya na jam'iyyar kwaminis ta Sin a karo na 11 a birnin Beijing. Wannan muhimmin taro ne da ke da babbar ma'ana a cikin tarihin jam'iyyar kwaminis ta Sin tun daga kafuwarta, inda aka shimfida wata sabuwar hanya ta bunkasa Sin mai halayen musamman na gurguzu, ta haka an fara shiga sabon lokaci na kwaskwarima da bude kofa ga kasashen waje.(Zainab)