Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-10-23 15:15:16    
Labaru masu ban sha'awa na kasar Sin

cri
An kama mazambata guda biyu a wurin jiran motoci. Wani dan ci rani mai suna Du da ya zo daga wurin Tai'an na lardin Shandong dake gabashin kasar Sin ya kusa yin rashin kudi Yuan dubu sha daya a wurin jiran motoci na birnin Jinan,babban birnin lardin Shandong a ranar talata da ta shige. Yayin dad an ci rani yana jiran motoci,sai wani mazambaci ya tsinci wani kunshi a kasa ya zo gabansa ya bude shi,ashe kudi ne a cikinsa,ya tambayi dan ci rani ko kunshi nasa be,dan ci rani mai fadin gaskiya ya ce ba nashi ban e.sai wannan mazambaci ya ce to mu raba shi.da suka shiga cikin rabawa,sai wani mutum ya zo,ya ce kunshi nasa ne, ya dauki kunshin,ya kuma ce kudin dake cikin kunshinsa ba daidai ba ne,ya bukace su da su ba shi Karin kudi,da ganin babu mafita sai dan ci rani ya dauki kudi nasa ya ba shi,a wannan lokaci wani dan sanda ya zo ya kama mazambata guda biyu domin ya gane ma idonsa yadda zambaci ya gudana.Dan ci rani ya nuna godiya ga dan sanda.

Maciji ya kashe wani yaro.A makon jiya wani maciji mai dafi ya cije wani yaro mai yawan shekaru sha daya yayin da ya ke barci tare da ubansa a harabar gidansa domin sha iska.Da uban yaron ya ji kukar yaro,sai nan da nan ya tashi ya ga wani maciji yana kusa da matashin dansa,jini na zuba daga fuskarsa,ya kashe macijin da goge fuskar dansa,bai kai shi asibiti cikin lokaci ba,da gari ya waye ya kai shi zuwa asibiti,amma kome ya yi makara dansa ya mutu a kan hanyar zuwa asibiti.