Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-10-21 15:29:43    
Yankin gwajin ayyukan gona na zamani da ke lardin Zhejiang na kasar Sin

cri

Bisa kwayar-kwayar kididdigar da aka bayar, an ce, kayayyaki da fasahohi na yankin gwaji na ayyukan gona na zamani na lardin Zhejiang ya riga ya shafi yawancin kauyukan lardin, ta haka yawan kudin shiga da manoma da abin ya shafa su suka samu kai tsaye ya karu da kusan Yuan miliyan 700.

Ko da haka, yankin gwajin ayyukan gona na zamani na Zhejiang yana da wani babban buri. Zhu Xiaoxiang ya bayyana cewa,

"Mene ne manoma suke bukata? A takaice dai, suna bukatar ayyukan ba da hidima. Ban da Sabbin ire-iren tsire-tsire da kuma fasahohin da ka samar, ya kamata ka koyar musu yadda za su gudanar da su, da kuma samar da kudaden ayyukan gona gare su. Dukkan wadannan abubuwa ayyukan hidima ne da ya kamata ka ba su."(Kande Gao)


1 2 3