Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-10-21 15:25:46    
Cibiyar tseren kwale-kwale ta wasan Olympic ta birnin Qingdao

cri

Bayan gasar wasannin Olympic ta Beijing, za a raya wurin da wannan cibiya take zama zuwa wani wurin yawon shakatawa, za a kuma mayar da cibiyar a matsayin sansanin bunkasa tseren kwale-kwale na Qingdao.

Yanzu ya rage kwanaki 180 ko fiye da bude gasar wasannin Olympic ta Beijing ta shekarar 2008. Mun yi imani da cewa, za a sami nasarar shirya gasar tseren kwale-kwale ta wasannin Olympic masu sigar musamman a cikin wannan filin wasa da aka gina bisa tunanin 'shirya gasar wasannin Olympic ba tare da gurbata muhalli ba'.


1 2 3 4