Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-09-25 22:41:55    
An ci nasarar harbar kumbo kirar "Shenzhou-7" mai dauke da mutane

cri

Ran 25 ga watan da dare, babban kwamanda na ayyukan harbar kumbo mai dauke da mutane na kasar Sin Chang Wanquan ya ba da sanarwa a cibiyar harbar kumbo ta Jiuquan cewa, an yi nasarar harbar kumbo kirar "Shenzhou-7" mai dauke da mutane, kuma ya riga ya shiga hanyarsa domin aiwatar da ayyukan kumbo mai dauke da mutane a karo na uku.

Ran nan da misalin karfe 9 da da minti 10 a dare, roka kirar "Changzheng-2F" ya tashi tare da kumbo kirar "Shenzhou-7" mai dauke da mutane uku a cibiyar harba kumbo a Jiuquan, kuma da karfe 9 da minti 31 a dare, kumbon ya shiga hanyar zagaya duniya da tsawonta ya kai kilomita 343 daga kasa.(Fatima)