
mambobin kungiyar 'yan wasa ta kasar Nijer da ta shiga gasar wasannin Olympic ta nakasassu ta Beijing sun yi hira da shugaban cibiyar yammacin Asiya da Afirka ta gidan rediyon kasar Sin.

mambobin kungiyar 'yan wasa ta kasar Nijer da ta shiga gasar wasannin Olympic ta nakasassu ta Beijing sun yi hira da ma'aikatan sashen hausa na gidan rediyon kasar Sin.

bakin da suka zo daga Nijer suna kallon abubuwan kyauta da masu sauraronmu daga Afirka suka ba mu.

Bakin da suka zo daga Nijer sun kawo ziyara ga CRI
|