Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-09-16 14:43:26    
Shugaban hukumar wasannin Olympics ta nakasassu ta duniya Mr.Philip Craven ya nuna cewar gasar Olympics ta nakasassu ta Beijing gasa ce ta fid da gwani

cri
A ran 15 ga wata, a birnin Beijing, Mr.Philip Craven shugaban hukumar wasannin Olympics ta nakasassu ta duniya, ya nuna cewa, gasar Olympics ta nakasassu ta Beijing shi gasar fid da gwani ce, kuma wannan kamar wani abin da ko wane wasa na nakasasshe ba za su iya mantawa da shi ba. Kuma a ganninsa, bayan an kammala gasar Olympics ta nakasassu ta Beijing, sha'anin nakasassu na kasar Sin zai kara samun ci gaba sosai.

Wasannin Olympics ta nakasassu ta Beijing wani wasannin da aka shirya mana kamar wasanni ne mafi kayatarwa da ban taba gani irinsa ba a duk rayuwata. A cikin wannan wasannin akwai gasar fid da gwani da akidar wasannin Olympics da wasanni masu kayatarwa. Kuma wasannin Olympics ta nakasassu ta Beijing ya jawo hankalin mutanen kasar Sin sosai. Kuma Wasannin Olympics ta nakasassu a karo 13 ta gasar fid da gwani ce, kuma tana da duk abubuwan na gasar Olympics.

Mr.Philip Craven ya ce, kasar Sin ta shirya gasar Olympics ta nakasassu ta Beijing da kyau, musamman ma kasar Sin ta bunkasa sha'anin nakasassu. Mr.Philip Craven ya bayyana imani cewa, wasannin Olympics ta nakasassu ta Beijing za ta sa kaimi ga bunkasuwar sha'anin nakasassu ta Beijing.(Abubakar)