Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-09-12 21:12:13    
Hu Jintao ya kalli wasannin fasaha da nakasassu suka nuna

cri

An labarta cewa, jiya da dare, shugaba Hu Jintao na kasar Sin da shugaban kwamitin wasannin Olympics na nakasassu na kasa da kasa wato IPC, Philip Craven da kuma sauran manya sun kalli wasannin fasaha da kugiyar wasannin ta nakasassu ta kasar Sin suka nuna, inda Mista Hu ya gaishe su da harshen alamar hannu.

Taken wasannin shi ne ' Kyakkyawan mafarkina'. Wasannin fasaha masu ban sha'awa da nakasassu suka nuna sun burge daukacin 'yan kallo kwarai da gaske.

Bayan da aka kammala nuna wasannin, sai shugaba Hu Jintao da Mista Craven sun hau kan dakalin wasa, inda suka yi musafaha da 'yan wasannin fasaha don taya su murnar nasarar da suka samu wajen nuna wasannin. ( Sani Wang )