Ranar 10 ga wata, wato rana ce ta hudu da soma gasar wasannin Olympics ta nakasassu ta Beijing. An labarta cewa, za a kaddamar da lambobin zinariya 46 daga ayyukan wasa na kwallon tebur, da sukuwar dawaki, da guje-guje da tsalle-tsalle da kuma na ninkaya da dai sauransu. ( Sani Wang )
|