Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-08-15 19:55:22    
Beijing ya kaddamar da dandamali domin nuna al'adun kasar Sin a yayin da yeke shirya gasar wasannin Olympics

cri

Madam Yu Ping ta bayyana cewa, ban da ra'ayoyin gasannin Olympics, babban aiki na nune nunen shi ne, nuna al'adun kasar Sin. Ta ce,

'Muna iya ganin cewa, mun nuna fiffikon da Beijing yake da shi, mun tattara duk karfin kasar Sin wajen shirya wadannan nune nune, domin nuna kyawawan al'adun kasar Sin. Haka kuma, an mayar da wadannan nune nune ne cikin aikace aikacen al'adu na biranen da suka shirya gasar wasannin Olympics, sabo da haka, 'yan kallo na gida da na waje sun yaba wa hakan sosai.'


1 2 3 4