Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-08-15 17:34:57    
Beijing ya kaddamar da dandamali domin nuna al'adun kasar Sin a yayin da yeke shirya gasar wasannin Olympics

cri

A yayin da yake shirya gasar wasannin Olympics, 'yan yawon shakatawa na gida da na waje sun iso nan birnin Beijing, domin halartar gasar wasannin, da kuma jin dadi tare daga wasannin. A lokacin kuma, Beijing ya shirya aikace aikacen al'adu da yawa, domin baki na gida da na waje su samu damar fahimtar al'adun kasar Sin a yayin da suke kallon kyawawan gasannin Olympics.

Mataimakiyar darekta ta hukumar kayayyakin tarihi ta birnin Beijing Madam Yu Ping ta bayyana a gun wani taron manema labaru da aka shirya a cibiyar watsa labarai ta duniya a ran 14 ga wata cewa, kafin a bude gasar wasannin Olympics da kuma bayan an bude ta, Beijing ya shirya aikace aikacen nune nune da yawansu ya zarce dari daya dangane da wasannin Olympics. Ya zuwa ran 13 ga wata, an riga an karbi 'yan yawon shakatawa da yawansu ya zarce miliyan 1 da dubu dari hudu, ciki har da 'yan yawon shakatawa fiye da dubu dari guda da suka zo daga kasashe da yankuna kusan 60.


1 2 3 4