Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-07-28 21:44:54    
Hukumomin kudi na Beijing na kokarin tinkarar al'amuran ba zata

cri
A halin yanzu dai, hukumomin kudi na birnin Beijing, wadanda za su samar da hidima ga wasannin Olympics, sun riga sun tsara shirye-shiryen ko ta kwana daga fannoni da dama, domin tinkarar al'amuran ba zata, sun kuma gudanar da gwaje-gwaje, ta yadda za a tabbatar da ayyukan kudi su gudana yadda ya kamata a lokacin wasannin Olympics.

Mr.Yang Zaiping, mataimakin shugaban kungiyar bankunan kasar Sin, ya yi wannan furuci ne a gun wani taron manema labarai a aka yi yau 28 ga wata a nan binrin Beijing. Ya ce, a game da dakatar da ayyukansu da mai yiwuwa ne hukumomin kudi za su yi sakamakon daukewar wuta ko matsalar internet, bankunan birnin Beijing za su dauki matakai daban daban, ciki har da yin amfani da adananniyar wutar lantarki.(Lubabatu)