Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-07-15 19:01:02    
An kawo karshen yawo da fitilar wasannin Olympics na Beijing a rana ta biyu a lardin Jilin

cri
A ranar 15 ga wata, an kawo karshen bikin yawo da fitilar wasannin Olympics na Beijing cikin nasara a biranen Songyuan, da Jilin na lardin Jilin da ke arewa maso gabashin kasar Sin.

A wannan rana da safe da karfe 7 da minti 15, an soma bikin yawo da fitilar a birnin Songyuan, masu yawo da fitilar da yawansu ya kai 110 sun halarci bikin, kuma tsawon hanyar da aka bi ya kai kusan kilomita 8.25.

A wannan rana da yamma da karfe 2 ne, aka soma bikin a birnin Jilin, tsawon hanyar da aka bi wajen yawo da fitilar ya kai kilomita 7.7.

A ranar 16 ga wata kuma, za a cigaba da yawo da fitilar wasannin Olympics na Beijing a birnin Yanji na lardin Jilin. (Bilkisu)