Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-07-05 18:15:12    
An nemi da a yi matukar kokarin tabbatar da zaman lafiya da yin hidima da kyau domin wasannin Olimpic

cri
A ran 4 ga wata, Mr. Li Jiaxiang, shugaban hukumar zirga-zirgar jiragen saman fasinja ta kasar Sin ya nemi da a An nemi da a yi matukar kokari domin samun tabbacin zaman lafiya da yin hidima da kyau domin wasannin Olimpic, ta yadda za a bayyana siffa mai kyau ta filin jiragen sama na hedkwatar kasa wajen yin hidima.

A gun wani bikin da abin ya shafa da aka shirya a wannan rana a filin jiragen sama na hedkwatar kasa, Mr. Li ya ce, shirya gasar wasannin Olimpic na shekarar 2008 na Beijing da ta zama wata gasar wasannin Olimpic mai sigar musamman kuma mai inganci, ya zama babban alkawarin da gwamnatin Sin da jama'arta suka dauka ga jama'ar kasashe daban-daban na duniya. Yin hidima mai kyau, da sauri kuma cikin kwanciyar hankali wajen sufurin jiragen sama domin wasannin Olimpic na Beijing ya zama babban alkawarin da hukumar zirga-zirgar jiragen saman fasinja ta dauka ga kwamitin wasannin Olimpic na kasashen duniya. Hukumar zirga-zirgar jiragen saman fasinja za ta cika wannan alkawarin da ta dauka, kuma za ta yi matukar kokari domin tabbatar da samun zaman lafiya da yin hidima da kyau ga wasannin Olimpic. (Umaru)