Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-07-04 16:32:26    
Ran 20 ga wata, za a aiwatar da hanyoyin musamman na gasar wasannin Olympic ta Beijing

cri
Domin ba da tabbaci ga tsaron lafiyar zirga-zirga a lokacin gasar wasannin Olympic ta shekarar 2008 ta Beijing da gasar wasannin Olympic ta nakasassu ta Beijing, bisa yadda aka saba yi da alkawarin da kasar Sin ta yi yayin da take neman karbar bakuncin gasar wasannin Olympic, birnin Beijing ya yanke shawara cewa za a yi amfani da hanyoyin musamman a lokacin gasar wasannin Olympic ta Beijing. Daga ranar 20 ga watan Yuli zuwa ranar 20 ga watan Satumba, bisa bukatar da ma'aikatan gasar wasannin Olympic suka gabatar wajen isa da kuma bar Beijing da lokacin horaswa da kuma halin da ake ciki wajen zirga-zirgar gasar wasannin Olympic ta Beijing, za a yi amfani da hanyoyin musamman na gasar wasanin Olympic bisa matakai daban daban.(Bako)