Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-07-03 21:22:37    
Mutane 69195 ne suka rasa rayukansu a sakamakon girgizar kasa ta Wenchuan

cri
Ya zuwa ranar 3 ga wata da karfe 12, mutane 69195 ne suka rasa rayukansu a sakamakon girgizar kasa da aka samu a dungumar Wenchuan ta lardin Sichuan, yayin da 374176 suka ji rauni, kuma mutane 18389 sun bace.

Ya zuwa ranar 3 ga wata da karfe 12 kuma, kasar Sin ta samu taimakon kudi da na kayayyaki da darajarsu ta wuce kudin Sin RMB biliyan 55.7 daga bangarori daban daban na gida da na waje. (Bilkisu)