Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-07-03 16:48:39    
An fara mika wutar gasar wasannin Olympic ta Beijing a birnin Yangling na lardin Shanxi

cri

A ran 3 ga wata, an fara mika wutar gasar wasannin Olympic ta Beijing a birnin Yangling na lardin Shanxi da ke a arewa maso yammacin kasar Sin.

Birnin Yangling,birni ne da fasahar aikin gona na kasar Sin ta samo asali, an mika wutar gasar wasannin Olympic ya bayyana wannan birnin wajen halin musamma na aikin noma. A ran nan da safe da misalin karfe 8, wani injiniya na cibiyar harkokin injiniya ta kasar Sin kuma masani kimiyya mai koyon yin aikin noma a yakunan fari Mr.Shan Lun ya dauki wutar yola na farko da aka mika a birnin Yangling. Yawan jama'ar da suka dauki wutar yola ya kai 95.(Abubakar)