Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-07-02 16:57:28    
A galibi dai an tabbatar da masu aikin sa kai daga wurin waje da birnin Beijing da na kasashen waje na gasar wasannin Olympics ta Beijing da wasannin Olympic ta nakasassu

cri

A galibi dai an tabbatar da masu aikin sa kai da suka zo daga waje da birnin Beijing da na kasashen waje na gasar wasannin Olympics ta Beijing da wasannin Olympic ta nakasassu, ana ba da takadar sanarwa ga masu aikin sa kai na gasar wasannin Olympics ta Beijing da gasar wasannin Olympics ta nakasassu a jere, masu aikin sa kai za su fara aikin kafin a kwanaki 7 da za a soma gasar wasannin Olympics a dakunansu na yin gasar.

Bisa labaru da manema labaru suka samu daga taron ayyukan masu aikin sa kai da suka zo daga waje da birnin Beijing da na kasashen waje na gasar wasannin Olympics ta Beijing da wasannin Olympic na nakasassu da aka yi a ran 2 ga wata a birnin Beijing, an ce, wadannan masu aikin sa kai za su kula da ayyukan zirga-zirga da yin binciken don tabbatar tsaro da ba da fasaha da sauran sha'anonin daban daban a dakuna da filaye 31 da za a yi gasar wasannin Olympics da dakuna da filayen da ba za a yi gasar wasannin Olymics ba. A sa'I daya, za a shirya masu aikin sa kai na Hongkong da na Makau da na Taiwan da na kasashen waje da su kula da harkokin ba da hidimar harsuna da sauran sha'anonin daban daban don yin amfani da fiffikonsu wajen harsuna.(Abubakar)