Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-07-02 16:34:05    
An gama aikin mika wutar wasannin Olympic na Beijing a birnin Yan'an

cri

An cimma nasarar mika wutar wasannin Olympic na Beijing a ran 2 ga wata a birnin Yan'an dake lardin Shanxi na kasar Sin.

An fara mika wutar a tsohon wurin juyin mulki mai suna Zaoyuan na birnin Yan'an, tsawon hanyar da aka mika wutar ya kai kilomita 6.31. Da karfe 8 da minti 12 na safe, tsohon jan soja da ya taba shiga cikin doguwar tafiya Liu Tianyou ya zama mai mika wutar na farko, hakan ya fara aikin mika wutar wasannin Olympic na Beijing a wurin juyin mulki wato birnin Yan'an.(Lami)