Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-07-01 16:09:46    
Ma'anar sunan Mo Gao ku ta Kasar Sin ita ce ramuka dubu,wannan wuri na tarihin adinin budda da ya shahara a duk duniya

cri

Ma'anar Mo Gao ku ita ce ita ce ramuka dubu, wannan wuri ne na tarihin adinin budda da ya shahara a duk duniya. Wannan wuri yana gabashin babban tudun hamada dake nishan kilomita 25 daga birnin Den huan na lardin Gan su dake arewa maso yammancin Kasar Sin. Bisa abubuwan da aka rubuta cikin takardar tarihi an ce, daga shekara ta 366, an fara sassaka duwatsu har cikin shekaru kusan dubu, zuwa karni na 14, tsawon ramukan da aka sassaka ya kai mita 1680. A shekata ta 1987, kungiyar kimiyya da al'adu da fasaha ta MDD ta mai da wannan wuri da ya zama kayayyakin gargajiyya na tarihin duniya.

Wurin Mo Gao ku ya kasance da ramuku fiye da 700 a yanzu, daga cikinsa akwai masu launi iri iri sun kai 492. Abubuwan da aka sassaka yawancinsu na tatsuniyoyin addinin hotuna yana da kyau. Yanzu, an bude ramuka 25 ga masu yawon shakatawa, kuma dole ne a karkashin mai ba da jagoranci za a iya shiag cikin wadannan ramuka don dudduba hotunan nan. In an duba wadannan ramuka fiye da 10, Za a kashe awo'I biyu. In ka duba cikin tsanaki ne za ka kashe yini diya.

Mo Gao ku yana da kyau sosai, kuma abin mamaki ne sosai, domin a cikin babbar hamada akwai manyan duwatsu haka, kuma a kan manyan duwatsu ne aka sassaka rumuka kusan dubu, kuma tsawon aikin sassaka da aka yi cikin lokuta a jere sun kai shekaru fiye da dubu, duk wannan ya jawo sha'awar mutane na duk duniya, tun bayan da aka fara gona wannan wuri, kai mutane na wurare daban daban na duk duniya suna nuna sha'awarsu sosai, bi da bi ne suka zo wannan wuri don kallon wannan wuri mai ban mamaki sosai. Yanzu bari mu gaya muku yaya za ka iya zuwa wannan wuri, da farko, za ka iya shiga jirgin sama zuwa birnin Den huan na lardin Gan su na arewa maso yammancin Kasar Sin, ko ka iya dauka taxi, da sauran motoci zuwa wannan wuri.