Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-07-01 11:52:23    
An fara mika wutar wasannin Olympic na Beijing a birnin Yinchuan

cri

Yau 1 ga wata ne, aka fara mika wutar wasannin Olympic na Beijing a birnin Yinchuan, hedkwatar jihar Ningxia mai cin gashin kanta ta kabilar Hui dake arewa maso yammacin kasar Sin.

Binrin Yinchuan birnin karshe ne da za a mika wutar a jihar Ningxia. Da misalin karfe 8 na safe, an yi bikin fara mika wuta a filin sabon wata na birnin, mai mika wutar ta farko ita ce tsohuwar member rukunin wasan harbe-harbe na kasar Sin Qi Chunxia.

Za mika wutar wasannin Olympic na Beijing kan hanyar gabas ta Beijing da titin arewa na Zhengyuan da hanyar Helanshan da kuma sauran muhimman hanyoyi na birnin, a karshe dai, za a kai wutar zuwa filin jama'ar birnin Yinchuan. Tsawon hanyar da aka mika wutar ya kai kilomita kimanin 18, masu mika wutar 226 za su shiga cikin wannan aiki.(Lami)