Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-06-30 16:57:08    
Ana kokarin kyautata ingancin iska na birnin Qinhuangdao

cri

A watan Yuni, a birnin Qinhuangdao da ke a bakin teku a arewacin Sin, kuma birnin da za a yi wasannin Olympics na birnin Beijing, an rufe duk kananan masana'antun ciminti masu gurbata muhalli sossai guda 16, don tabbatar ingancin iska na birnin.

Za a yi gasannin kwallon kafa 12 na wasannin Olympics na birnin Beijing a birnin Qinhuangdao. Sabo da kyautata ingancin iska na birnin Qinhuangdao, lokacin da aka rufe masana'antu masu gurbata muhalli sossai, ana ci gaba da kara dasa itatuwa da ciyayi a birnin, da kuma kara kyautata muhallin halittu a birnin.(Abubakar)