Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-06-26 16:42:50    
An fara mika wutar wasannin Olympic na Beijing a birnin Taiyuan da ke a lardin Shanxi

cri

Yau 26 ga wata, da misali karfe 8 na safe, am fara mika wutar wasannin Olympic na Beijing a birnin Taiyuan da ke a lardin Shanxi.

An yi bikin fara mika wutar a filin da ke a gaba da lambun shan iska mai suna Jinci a birnin Taiyuan, shahararriya 'yar mawakiya ta kasar Sin Tan Jing. za a mika wutar a titin Gutang da titin Xinci da titin Hebin da sauran wuraren masu ban sha'awa. A karshe dai wutar za ta isa filin kamfanin masana'antar karafa na birnin Taiyuan. Tsawon hanyar mika wutar ya kai kilomita 12, masu mika wutar 208 za su shiga cikin wannan biki.(Abubakar)