Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-06-19 11:31:40    
An sami nasara sosai wajen kawar da hadarin tafkin da girgizar kasa ta haddasa a lardin Sichuan

cri

Ran 18 ga wata, bisa sanarwar da sashen tsare ruwa na lardin Sichuan na kasar Sin ya bayar, an sami nasara sosai wajen kawar da hadarin tafkuna 34 da bala'in girgizar kasa ya haddasa, yanzu yawan an riga an kawar da matsanancin hadarurruka na tafkuna 33.

Bayan bala'in girgizar kasa ya faru a gundumar Wenchuan, hukumomin tsare ruwa sun rarraba ayyuka ga shugabannin garurruwa da birane domin gudanar da ayyukan kawar da hadari da shirin fitar da mutane domin kaucewa hadari.