|
 |
 |
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye | more>> |
|
 |
|
 |
|
|
 |
(GMT+08:00)
2008-06-15 17:17:05
|
An kawo karshen bikin yawo da fitilar wasannin Olympics na Beijing a birnin Wanzhou
cri
Yau 15 ga wata, an kawo karshen bikin yawo da fitilar wasannin Olympics na Beijing a birnin Wanzhou da ke kudu maso yammacin kasar Sin.
Kafin bikin kuma, dukkan mahartan bikin sun nuna ta'aziyya har minti daya ga mutanen da suka rasa rayukansu a sakamakon girgizar kasa da aka samu a gundumar Wenchuan ta lardin Sichuan.
Tsawon hanyar da aka bi wajen yawo da fitilar wasannin Olympics ya kai kilomita 29.4, kuma masu yawo da fitilar da yawansu ya kai 208 sun halarci bikin. (Bilkisu)
|
|
|