Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-06-04 15:12:45    
Jama'a wadanda ba su ba da kansu ba a gaban bala'in girgizar kasa sun burge duk kasar Sin

cri

A ran 3 ga wata, Mr. Li Changchun, memban zaunannen kwamitin hukumar siyasa ta jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin wanda yake rangadin aiki a yankunan lardin Sichuan masu fama da bala'in girgizar kasa ya bayyana cewa, jama'a wadanda ba su ba da kansu ba kuma suke kokarin fama da bala'in girgizar kasa sun burge duk kasar Sin. Yana fatan za su iya kara karfafa zukatansu da taimakawa juna da kansu domin sake raya kyawawan garuruwansu.

A waje daya kuma, Mr. Li ya nemi hukumomin da abin ya shafa da su farfado da ayyukan rediyo da talibijin da tsarin sufurin alamominsu cikin gaggawa domin jama'a masu fama da bala'in girgizar kasa za su iya saurara da kallon shirye-shiryen rediyo da talibijin cikin gajeren lokaci. (Sanusi Chen)