Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-06-03 21:40:09    
An kawo karshen aikin mika wutar yola a birnin Yueyang

cri

A ran 3 ga wata, cikin nasara ne, aka kawo karshen aikin mika wutar yola ta gasar wasannin Olympics ta Beijing a birnin Yueyang.

Birnin Yueyang da ke tsakiyar kasar Sin ya zama zango na farko da aka mika wutar yola a lardin Hunan. Kafin a fara mika wutar yola, dukkan jama'ar da ke wurin sun nuna jimani har tsawon minta daya ga wadanda suka mutu sakamakon girgizar kasa a lardin Sichuan.

Yawan jama'ar da suka dauki wutar yola a birnin Yueyang ya kai 205, mai dauke da wutar yola na farko shi ne kwararren cibiyar injiniya ta kasar Sin Mr. Yuan Longping, wanda ake nada masa suna 'mahaifin shinkafa mai aure'.

Bayan haka kuma, za a mika wutar yola ta gasar wasannin Olympics ta Beijing a biranen Changsha, da Xiangtan, da Shaoshan da dai sauransu.(Danladi)