Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-06-02 20:37:00    
Ana iya ba da tabbaci wajen samar da wutar lantarki ga yankuna masu fama da bala'in girgizar kasa na lardin Sichuan

cri
Yau 2 ga wata, Mr. Zhang Baoguo, wani jami'in ofishin ba da jagoranci na majalisar gudanarwa ta kasar Sin, kuma shugaban hukumar makamashin nukiliya ta kasar, ya bayyana a birnin Chengdu na lardin Sichuan cewa, ana iya ba da tabbaci wajen samar da wutar lantarki ga yankuna masu fama da bala'in girgizar kasa na lardin Sichuan.

A lokacin da yake zantawa da manema labaru, Mr. Zhang Guobao ya ce, majalisar gudanarwa ta kasar Sin ta riga ta shirya taron musamman, inda aka dauki matakai, don biyan bukatun yankuna masu fama da bala'in na lardin Sichuan wajen samar da kwal, da wutar lantarki, da kuma mai. (Bilkisu)