|
 |
 |
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye | more>> |
|
 |
|
 |
|
|
 |
(GMT+08:00)
2008-05-31 17:28:14
|
Hu Jintao ya yi rangadin aiki a yankunan fama da bala'in girgizar kasa a lardin Shaanxi
cri
A ran 31 ga wata da safe, babban sakataren kwamitin tsakiya na jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin kuma shugaban kasar Sin kuma shugaban kwamitin tsakiya na rundunar soja ta kasar Sin Hu Jintao ya je lardin Shaanxi domin rangadin aikin fama da bala'in girgizar kasa da ake yi, kuma ya ba da jagoranci kan yadda za a yi fama da bala'in. (Sanusi Chen)
|
|
|