Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-05-26 17:30:29    
An kammala aikin mika wutar wasannin Olympics na Beijing a biranen Taizhou da Yangzhou

cri

Yau ran 26 ga wata, an sami nasarar aikin mika wutar wasannin Olympics na Beijing a biranen Taizhou da Yangzhou na lardin Jiangsu da ke gabashin kasar Sin.

Yau rana ta biyu da ake mikawa wutar wasannin Olympics na Beijing a lardin Jiangsu, mutane 208 sun sami nasarar mikawa wutar yola. Kafin an fara mika wutar, masu halartar wannan aiki sun nuna jimami na tsawon minti guda ga mutanen da suka mutu a sakamakon bala'in girgizar kasa da ya faru a lardin Sichuan. Ban da haka kuma, an ba da taimakon kudi ga wuraren da ke fama da bala'in.

Gobe, za a fara mika wutar wasannin Olympics na Beijing a birnin Nanjing da ke gabashin kasar Sin.