Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-05-19 22:15:51    
Ma'aikatar kare muhalli ta kasar Sin ta tabbatar da babban batu na ranar yanayi ta duniya ta shekarar 2008

cri

A yau 19 ga wata, ma'aikatar kare muhalli ta kasar Sin ta bayar da babban batu na ranar muhalli ta duniya ta shekarar 2008, wato "Olympics da ke da muhalli mai kyau, da zaman al'umma da ke da muhalli mai kyau".

Ma'aikatar kare muhalli ta kasar Sin ta bukaci wurare daban daban da su kara kwarin gwiwa ga dukkan kasar da su halarci ayyukan kare muhalli. (Bilkisu)