Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-05-19 21:35:25    
An kai kayayyakin agaji da asusun yara na MDD ya bayar daga birnin Beijing zuwa birnin Chengdu

cri
Yau 19 ga wata da dare, an kai kayayyakin agaji da asusun yara na MDD ya bayar daga birnin Beijing zuwa birnin Chengdu.

An ce, asusun yara na MDD zai samar da kayayyakin agaji har sau biyu, kuma kayayyakin agaji da ya samar a wannan karo sun hada da tanti 1000 da bargo dubu 20 da kuma kayayyakin karatu dubu 60, kuma za a kai kayayyakin zuwa birnin Chengdu cikin kwanaki uku. Yanzu asusn yara na MDD na shawarwari tare da sassan kula da harkokin jama'a na kasar Sin a kan batun ba da agaji, kuma zai tura jami'an musamman zuwa shiyyoyin da girgizar kasa ta shafa, don kimanta yadda bala'in ya ritsa da yara.(Lubabatu)