Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-05-09 21:19:14    
Mambobin kungiyar hawan tsauni da wutar yola ta gasar wasannin Olymics sun koma babban sansani cikin ruwan sanyi

cri

Da karfe 7 na yamma na ranar 9 ga wata, cikin ruwan sanyi ne, mambobin kungiyar hawan tsauni da suka mika wutar yola a kololuwar Qomolangma, da wutar yola ta gasar wasannin Olympics suka koma babban sansani da ke da tsawon mita 5200.

Bayan da aka mika wutar yola cikin nasara a kololuwar Qomolangma a ran 8 ga wata, mambobin kungiyar hawan tsauni sun fara komawa tare da wutar yola, a ran nan da dare, sun isa karamin sansani da ke da tsawon mita 6500, haka kuma dukkansu sun koma babban sansani a ran 9 ga wata.

Za a kiyaye wutar yola a birnin Lhasa, yayin da za a mika babbar wutar yola zuwa birnin Lhasa a watan Yuni na bana, za a hada wutar yola da aka ajiya a birnin Lhasa da babbar wutar yola ta gasar wasannin Olympics.(Danladi)