Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-05-07 20:25:00    
An tabbatar da mutanen da za su yi yawo da fitilar wasannin Olympics a birnin Shenzhen

cri
A ran 8 ga wata, za a fara yawo da fitilar wasannin Olympics a birnin Shenzhen da ke lardin Guangdong na kasar Sin, wanda ya kasance yankin musamman na tattalin arziki na farko a kasar Sin. Bisa labarin da jami'in ofishin watsa labarai na gwamnatin Shenzhen ta bayar a yau 7 ga wata, an ce, za a ratsa shahararrun wurare da dama a birnin Shenzhen a yayin da ake yawo da fitilar, wadanda suka nuna nasarorin da aka cimma a birnin Shenzhen a yayin da ake bude kofa ga kasashen waje da yin gyare-gyare a gida a cikin shekaru 30 da suka wuce. Bayan haka, an riga an tabbatar da dukan mutanen da za su yi yawo da fitilar a birnin Shenzhen.

An ce, za a fara yawo da fitilar wasannin Olympics a gobe da safe, da misalin karfe 8, kuma tsawon hanyar da za a bi zai kai kilomita 41.6, kuma daga daya mutane 208 za su yi yawo da fitilar.(Lubabatu)