Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-05-07 19:42:17    
Za a yi yawo da fitilar wasannin Olympics na nakasassu na Beijing a ranar 4 ga watan Satumba a Hongkong

cri
A ranar 2 ga watan Mayu, an kawo karshen bikin yawo da fitilar wasannin Olympics na Beijing a Hongkong, amma za a zagaya da fitilar wasannin Olympics na nakasassu na shekarar 2008 na Beijing a ranar 4 ga watan Satumba a Hongkong. A lokacin, gwamnatin Hongkong za ta shirya aikace-aikace a jere, don kara jawo hankulan mazauna Hongkong.

Za a yi yawo da fitilar wasannin Olympics na nakasassu na Beijing bisa take na "Kunna fitila, da sada zumunci". Kuma za a yi yawo da fitilar a wadannan zanguna daya bayan daya, wato birnin Beijing na kasar Sin, da birnin Vancouver na kasar canada, da birnin London na kasar Burtaniya, da birnin Sochi na kasar Rasha, da Hongkong na kasar Sin, a karshe dai za a kawo fitilar a birnin Beijing. (Bilkisu)