Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-05-06 21:46:44    
Babban mai ba da shawara na kasar Singapore na ganin cewa, kasashen yamma ba su da dalilan adawa da bikin bude wasannin Olympics

cri
Kwanan baya, Mr. Lee Kuan Yew, babban mai ba da shawara na majalisar ministoci ta kasar Singapore ya bayyana cewa, shugabannin wasu kasashe sun kawo barazana cewa, za su adawa da bikin bude wasannin Olympics na Beijing, bisa dalilansu na wai batutuwan hakkin bil Adam, da na Tibet, lallai babu dalilan da za su yin haka.

Jaridar Lianhezaobao ta kasar Singapore ta bayar da labari a yau 6 ga wata cewa, Mr. Lee Kuan Yew ya yi wannan bayani ne a lokacin da manema labaru na kamfanin dillancin labaru na Bloomberg suka kai masa ziyarar musamman, don jin ta bakinsa a kwanan baya. Mr. Lee Kuan Yew ya ce, zai halarci bikin bude wasannin Olympics da za a shirya a watan Agusta a birnin Beijing, ya kimanta cewa, shugabannin sauran kasashen Asiya su ma za su yi haka. (Bilkisu)