Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-04-25 19:37:21    
Sashen da abin ya shafa na gwamnatin tsakiya na shirin tuntubar bangaren Dalai

cri

An labarta cewa, tare da la'kari da bangaren Dalai Lama ya sha yin tayin farfado da shawarwari, sashen da abin ya shafa na gwamnatin tsakiya na shirin tuntubar wakilin Dalai Lama nan da 'yan kwanaki.

Manufar da gwamnatin tsakiya ke aiwatarwa game da Dalai Lama na gudana ne har kullum, wato ke nan kofar yin shawarwari a bude take a ko yaushe. Sashen da abin ya shafa na gwamnatin tsakiya yana fatan ta wannan tuntuba bangaren Dalai zai dauki hakikanin mataki na daina gudanar da harkar janyo baraka ga kasar mahaifa, da yin yunkurin rura wutar tada tarzoma da kuma kawo cikas da shuka barna ga gasar wasannin Olympics ta Beijing da za a gudanar, ta yadda za a kago wani sharadi na yin shawarwari a nan gaba. ( Sani Wang )