Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-04-25 19:36:04    
Tocilan  wasannin Olympics na Beijing ya sauka a Nagano na Japan

cri

Yau da asuba, tocilan  wasannin Olympics na Beijing ya sauka a birnin Nagano na Japan, wato zango na 16.

Jakadan kasar Sin dake wakilci a kasar Japan Mr. Cui Tiankai ya jagoranci dukkan ma'aikatar ofishin jakadancin zuwa filin jirgin sama don taryen tocilan, inda ya furta cewa, a shirye muke wajen yin yawo da tocilan gobe Asabar a birnin Nagano. Ina cike da kyakkyawan fatan samun nasarar zagayawa da tocilan na wasannin.

An labarta cewa, yau da maraice, kwamitin zartarwa mai kula da harkokin yawo da tocilan na wasannin Olympics na Beijing ya gudanar da wani taro domin bada karin haske ga masu dauke da tocilan. ( Sani Wang )