Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-04-10 12:25:06    
Sinawa mazaunan kasar Argentina suna yin fatan wutar wasannin Olympics

cri

Ran 11 ga wata, za a fara mika wutar wasannin Olympics na Beijing a Buenos Aires, babban birnin kasar Argentina. Yanzu Sinawa mazaunan babban yanki da yankin Taiwan na kasar Sin da ke Argentina suna yin fatan alheri ga zuwa wutar wasannin Olympics na Beijing.

Mr. Wen Yongxin shugaban kungiyar 'yan uwan garin Liudui na yankin Taiwan wanda ya riga ya yi zama a kasar Argentina a yawan shekarun da suka gabata zai mika wutar yola. Mr. Wen Yongxin wanda shekarunsa ya kai 63 ya nuna cewa, wasannin Olympics da ayyukan mika wutar Olympics a kasashen duniya su ne manyan batutuwa da dukkan Sinawa mazaunan kasashen waje ke so. Ko da yake yana da yawan shekarun haihuwa, amma dole ne zai dauki nauyinsa domin kiyaye wutar yola ta wasannin Olympics.

Mr. Luo Chaoxi babban sakataren kungiyar sa kaimi ga samun hadin kan kasa cikin lumana ta kasar Sin ya ce, ayyukan mika wutar yola ta wasannin Olympics na Beijing sun ba da sha'awa sosai ga Sinawa mazaunan kasar Argentina, ana fatan zuwan wutar wasannin Olympics sosai.